Tsohon Gwamnan Kaduna Nasir Elrufa’i Ya Zargi Gwamna Uba Sani Da Sama Da Fadi Da Kudin Kananan Hukumomin Jihar
Tsohon gwamnan jihar jihar Kaduna Nasiru El – Rufa’i ya zargi gwamnan jihar mai ci Uba Sani, da karkatar da kuɗaɗen ƙananan hukumomin jihar tare da siyan kadarori a ƙasashen…
NBS Ta Bayyana Yadda Kayayyaki Suka Hauhawa A Najeriya A Watan Fabrairu
Cibiyar ƙididdiga ta ƙasa NBS ta fitar da rahoton hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya, na watan Fabarairun shekarar 2025 da mu ke ciki. Sai dai rahoton ya bayyana cewa, hauhawar…
Majalisar Wakilan Najeriy Ta Bai’wa Shugaba Tinubu Kyautar Sama Da Miliyan 700 Don Ci Gaba Da Yiwa ‘Yan Kasa Ayyukan Alkhairi
Majalisar wakilan Najeriya sun miƙa kyautar kuɗi kimanin Naira miliyan 750 ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, a ƙoƙarinsu na ci gaba da nuna goyon bayansu gareshi. Kakakin majalisar wakilan…
Sakataren Gwamnatin Tarayya George Akume Ya Nesanta Kansa Daga Binciken Hukumar EFCC Na Zargin Cin Hanci Da Rashawa
Sakataren gwamnatin tarayya George Akume, ya nesanta kansa daga binciken da hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ke yi wa mai taimaka masa na musamman Andrew…
Dangote Zai Gina Tashar Jiragen Ruwa Da Sabbin Masana’antun Sarrafa Siminti A Ogun
Attajiri na ɗaya a nahiyar Afirka Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana shirinsa na gina tashar jiragen ruwa da kuma faɗaɗa samar da siminti a jihar Ogun. Yayin tattaunawarsa da muƙarraban…
Dan Takarar Gwamna A Jam’iyyar PDP A Jihar Legas Ya Koma Jam’iyyar APC
Dan takarar gwamnan a Jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2023 a jihar Legas Dr Abdul-Azeez Adediran, wanda ake kira da Jandor ya sauya sheka daga jam’iyyasa ta PDP zuwa Jam’iyyar…
Gwamnatin Kano Za Ta Tantance Ma’aikata Kafin Biyansu Albashin Wata Maris
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagoranci gwamna Abba Kabir Yusuf ta umarci dukka ma’aikatan gwamnatin Jihar da su tantance albashinsu na watan nan na Maris kafin a biya su don hana…
Za Mu Ci Gaba Da Goyan Bayan Gwamnatin Uba Sani Bisa Yadda Ta Ke Sanya Mu Cikin Al’amuranta – CAN
Kungiyar kiristoci ta Najeriya reshen Jihar Kaduna CAN ta yabawa gwamnan Jihar Kaduna Malam Uba Sani bisa yadda yake tafiyar da salon mulkin Jihar. Shugaban kungiyar na Jihar Rabran Calen…
Ba Mu Da Niyyar Sauƙaƙa Haraji Akan Shigo Da Wasu Keɓaɓɓun Ma’adanai – Donald Trump
Shugaban ƙasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa, babu wata niyya ko shiri na sauƙaƙa haraji akan ma’adanan Steel da kuma Aluminium sakamakon barazanar kasuwanci da ƙasar ke fuskanta daga…
Rundunar Sojin Najeriya Ta Hallaka Ƴan Ta’adda 31 A Katsina
Rundunar Sojin Najeriya ta samu nasarar hallaka ƴan ta’adda mutane 31, waɗanda su ka addabi yankunan jihar Katsina. Cikin wasu hare-hare guda biyu da rundunar ta kai, ta cimma wannan…