INEC Ta Musanta Batun Rasuwar Shugabanta Na Kasa Mahmood Yakub
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya musanta rahotannin da ake yaɗawa cewa ya rigamu gidan gaskiya. Mahmud ya bayyana hakan ne a yau…
Majalisar Dokokin Koriya Ta Kudu Ta Tsige Shugaban Kasar
Majalisar dokokin Kasar Koriya ta Kudu ta tsige shugaban Kasar Yoon Suk-Yeol bisa bayyana dokar mulki sojin da ya sanya a Kasar wadda kuma ta haifar da bore a ƙasar.…
Sojoji Sun Samu Nasarar Korar Da Dama Daga Cikin ‘Yan Kungiyar Lakurawa A Najeriya
Rundunar sojin Najeriya sun samu nasarar korar ‘yan sabuwar kungiyar Lakurawa da dama daga Kasar. Mukaddashin babban kwamandan runduna ta Takwas ta sojin Najeriya da ke Jihar Sokoto Birgediya Janar…
Gwamnatin Tarayya Za Ta Bai’wa Manoma Tallafin Noman Alkama
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin bayar da tallafin kayan noman alkama domin kara bunkasa harkokin noman a Kasar da kuma rage dogaro da shigo da kayan abinci daga kasashen…
Gurguwar Fahimta A Ka Yi Wa Sabuwar Dokar Haraji In Ji Tsohon Shugaban Hukumar Tattara kuɗaɗen Shiga FIRS
Tsohon shugaban hukumar tattara kuɗaɗen shiga a Najeriya Muhammad Nani ya ce mutane ba su fahimci sabon tsarin haraji da ake son yi wa gyaran fuska a majalisa ba A…
Mai Maganin Gargajiya Ya Harbi Kansa Bayan Yin Gajin Maganin Bindiga
Wani mai maganin gargajiya mai suna Ismail Usman ya harbi kansa a lokacin da yake gwajin maganin bindiga a yankin Kuchibiyi da ke Karamar Hukumar Bwari a birnin Abuja. Wani…
Jami’an Soji Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 100 A Sassan Najeriya A Mako Guda
Rundunar sojin Najeriya ta ce jami’anta sun samu nasarar hallaka ‘yan ta’adda 135, tare da kama mutane 185 da ake zargi da aikata laifuka, da kuma ceto mutane 129 da…
Gwamnatin Kano Ta Mayarwa Da Jami’ar Yusuf Maitama Sule Asalin Sunanta
Gwamnatin Jihar Kano ta mayarwa da Jami’ar Yusuf Maitama Sule tsohon sunanta na asali. Majalisar Zartarwar jihar ce ta dauki matakin mayarwa da Jami’ar tsohon sunanta, bayan wani taro da…
Peter Obi Ya Kai’wa Atiku Ziyara
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa dan takarar shugaban Kasa a jam’iyyar Labour Party Peter Obi ya kai masa ziyara gidansa da ke Jihar Adamawa. A…
Zamu Hukunta Dukkan Bankin Da Bai Zuba Kudi A Na’urar Cirar Kudi Ba – Cardoso
Gwamnan babban bankin Kasa na CBN Olayemi Cardoso ya gargadi bankuna kan take doka da kuma boye takardun kudi a Kasar. Cardoso ya gargadi bankuna ne a gurin wata liyafa…