Jami’an Soji Sun Hallaka Kwamandan ‘Yan Ta’adda A Yobe
Jami’ab rubdubar sojin Najeriya na sashi na biyu a rundunar Opration Hadin kai, tare da jami’an sa-kai a Jihar Yobe sun dakile wani hari da ‘yan boko haram suka yi…
Gwamnan Edo Ya Bayar Da Umarnin Daukar Ma’aikata Masu Shaidar Digiri A Jihar
Gwamnan Jihar Edo Sanata Monday ya bayar da umarnin biyan ma’aikatan Jihar karin Albashin na watanni 13. Shugaban Ma’aikatan Jihar Anthony Okungbowa ne ya tabbar da hakan a jiya Juma’a,…
Gwamna Radda Ya Amince Da Mafi Karancin Albashin Ma’aikatan Katsina
Gwamnan Jihar Katsina Malam Umar Dikko Radda ya tabbatar da naira 70,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin ma’aikatan Jihar. Gwamnan ya tabbatar da hakan ne ta cikin wata wallafa…
Ganduje Ya Jagoranci Musuluntar Da Maguzawa A Kano
Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje tare da Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero sun jagoranci bude sabon Masallacin Juma’a da Makarantar Islamiyya a Karamar…
Majalisar Dattawa Ta Nuna Takaici Kan Yadda ‘Yan Najeriya Suka Gaza Fahimtar Kudurin Karin Haraji
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa Sanata Barau I Jibril ya bayyana damuwarsa kan yadda al’ummar Kasar nan suka gaza fahimtar sabon kudin karin haraji a Kasar. Barau ya bayyana hakan ne…
Ngozi Okonjo-Iweala Ta Sake Zama Shugabar WTO Ta Duniya
Kungiyar kasuwanci ta Duniya WTO ta sake zabar tsohuwar ministar kudi ta Najeriya Ngozi Okojo-Iweala a matsayin shugaban kungiyar a karo na biyu. Iweala za ta ci gaba da shugabantar…
Mutane Akalla 200 Sun Nutse A Ruwa Bayan Kifewar Kwale-kwale A Jihar Neja
Akalla mutane sama da 200 ne hadarin jirgin kwale-kwale ya rutsa da su a wani kogi da ke yankin Bambo-Ebuchi a Jihar Neja. Lamarin faru ne a yau Juma’a, inda…
Gwamnatin Osun Ta Sanya 75,000 A Matsayin Mafi Karancin Albashin Ma’aikatan Jihar
Gwamnatin Jihar Osun karkashin jagorancin gwamna Ademola Adeleke ta sanya naira 75,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi ga Ma’aikatan Jihar. Gwamnatin ta ce sabon mafi karancin albashin zai fara…
PCACC A Kano Ta Janye Kalamanta Na Zargin Kama Ana Canza Buhun Shinkafar Tallafin Tinubu
Hukumar karfar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano PCACC ta yi amai ta lashe akan batun da ta yi na cewa ta kama buhunhunan…
Kotun Da Ke Shari’ar Yahya Bello A Abuja Ta Dakatar Da Zamanta Bisa Gaza Halartar Lauyoyinsa
Babbar kotun tarayya da ke birnin tarayya Abuja ta dage zamanta na yau Juma’a a sauraron karar da hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon Kasa ta EFCC…