Ba ni Da Lakacin Yin Cece-Kuce Da Masu Ƙalubalanta Ta – Uba Sani
Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya bayyana cewa, aikinsa shi ne hidimtawa al’ummar jihar da suka zaɓe shi ba wai yin cece-kuce da masu sukarsa ba. Gwamnan ya ce a…
Ina Sane Da Shirin Jami’an Tsaro Don Kama Ni Da Zarar Na Dawo Najeriya – Sanata Natasha
Sanata mai wakiltar jihar Kogi ta tsakiya Natasha Akpoti-Oduaghan ta yi zargin cewa, jami’an tsaron Najeriya su na yunkurin kama ta idan ta dawo Najeriya. Natasha ta ce hakan yana…
Jam’iyyar APC Na Barazana Ga Mambobinmu – SDP
Jam’iyyar SDP a Najeriya ta bayyana ta zargi jam’iyyar APC da yunkurin yin barazana ga wadanda ke sauya sheka zuwa wata jam’iyyar. Mai magana da yawun SDP Rufus Aiyenigba ya…
‘Yan Bindiga Sun Nemi Naira Miliyan 30 A Matsayin Kudin Fansar Gwarzon Alkur’ani Na Jihar Katsina Da Suka Sace
Gwamnatin Jihar Katsina ta bayyana cewa gwarzon musabakar karatun Alkur’ani mai tsarki a Jihar Katsina Abdulsalam Rabiu-Faskari da mahaifinsa da kuma dan uwansa da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da…
Shugaba Tinubu Ya Mayar Da Hankali Ne Akan Inganta Rayuwar ‘Yan Najeriya Ba Zaben 2027 Ba
Fadar shugaban Kasa ta ce shugaban Kasa Bola Tinubu ya mayar da hankali ne akan kyautata rayuwar ‘yan Najeriya ba zaben shekarar 2027 da ke tafe ba. Hadimin shugaba Tinubu…
Nan Bada Jimawa Ba Sauki Na Nan Tafe – Shugaba Tinubu
Shugaba Kasa Bola Tinubu ya yi kira ga ‘yan Najeeriya da su ci gaba da haƙuri bisa matakan da gwamnatinsa ke dauka don samar da ci gaba a Najeriya. Mai…
Akpabio Da Natasha Za Su Bayyana A Gaban Kwamitin Ladabtarwa Na Majalisar Dattawa
Kwamitin ladabtarwa na Majaaisar Dattawa ya bukaci shugaban Majalisar Sanata Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti da su bayyana a gabansa don fara gudanar da bincike kan zargin da Sanata…
A Zaben 2027 PDP Ce Za Ta Samu Nasara Akan APC – Tambuwal
Tsohon gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa babu shakka Jam’iyyar PDP ce za ta karbe ragamar Najeriya a zaben shekarar 2027 mai zuwa. Tambuwal ya bayyana hakan…
Jami’an Soji A Katsina Sun Hallaka Wasu Jagororin ‘Yan Bindiga Biyu
Jami’an Sojojin Saman Najeriya na Operation Fansan Yamma sun samu nasarar hallaka wasu manyan jagororin ’yan bindiga biyu a wani hari da suka kai musu ta sama a Jihar Katsina.…
‘Yan Sanda A Kaduna Sun Musanta Sace Tsohon Kwamishinan Elrufa’i
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta musanta zargin da tsohon gwamnan Jihar Malam Nasir Elrufa’i ya yi na cewa Jami’an tsaro sun sace Tsohon Kwamishinasa Malam Jafaru Sani. A wata…