Gwamnatin Tarayya Za Ta Rabawa Matasan Kasar Adaidaita Sahu Mai Amfani Da Iskar Gas
Gwamnatin tarayya ta bayyana bude shafi da matasan kasar za su iya samu Keke Napep wato adaidaita Sahu mai amfani da iskar gas ta CNG wanda za ta bayar nan…
Malaman Firamare A Abuja Sun Dakatar Da Yajin Aiki
Malaman Makarantun Firamare na Babban Birnin Tarayya da ke karƙashin Ƙungiyar Malamai ta Kasa NUT sun janye daga yajin aikin da suka shiga tun a ranar 18 ga watan Satumba.…
Gwamnatin Katsina Ta Horos Da ‘Yan Sa-kai 500 Domin Kawar Da ‘Yan Ta’adda A Jihar
Gwamnan jihar Katsina Malam Umar Dikko Radda ya bayar da umarnin kara daukan mataki domin cigaba da kawar da masu garkuwa da mutane a Jihar. Radda ya bayyana hakan ne…
Gwamnatin Tarayya Ba Za Ta Biyawa Maniyyata Aikin Hajjin 2025 Tallafawa Ba
Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ba za ta tallafa wa alhazan shekarar 2025 mai zuwa ba. Hukumar ta bayyana cewa mafi akasarin tallafin da gwamnati…
Cin Hanci Da Rashawa Ne Ya Hana Najeriya Ci Gaba
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa cin hanci da rashawa ne ya kassara Najeriya wanda hakan ya hana ta cigaba. Shugaba Tinubu ya bayyana haka ne a taron da…
Gwamnatin Kogi Za Ta Fara Biyan Sama Da Naira 70,000
Gwamnan Jihar Kogi Usman Ododo ya amince da Naira 72,500 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi ga ma’aikatan Jihar da kuma ƙananan hukumomi. Gwamna Ododo ya amince da biyan sabon…
Muna Fuskantar Koma Baya A Cikin Ayyukanmu – EFCC
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Kasa zagon Kasa ta EFCC ta bayyana rashin jindadinta bisa koma bayan da ta ke samu a cikin ayyukanta. Shugaban hukumar na Kasa…
Gwamnatin Kano Ta Nuna Damuwarta Kan Tashin Gobara A Kasuwar Kwari
Gwamnan Jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya mika sakon jaje ga yan kasuwar Kantin Kwari da al’ummar Jihar bisa iftila’in tashin gobara da aka samu a cikin Kasuwar. Gwamnan…
Ma’aikatan NAFDAC Sun Tsunduma Yajin Aiki
Kungiyar Ma’aikatan manyan kamfanoni da hukumomin gwamnati da ke karkashin kungiyar TUC, sun tsunduma yajin aiki a hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Kasa NAFDAC da ke birnin…
Babu Ɗan Siyasar Da Ke Ɗaukar Nauyin Ƴan Bindiga – Gumi
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya Malam Ahmad Gumi ya ce ya na samun ƴan rakiya daga bangaren gwamnatin a duk lokacin da a je yin sulhu da yan bindiga.…