Lokacin Biyawa Dan Najeriya Tallafin Man Fetur Ya Kare – Dangote
Shugaban rukunin Kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa Bai kamata a ci gaba da biyan tallafin man fetur a Najeriya ba domin mutane ba sa amfana da shi.…
WHO Ta Bayar Da Tallafin Rigakafin Cutar Kwalara A Borno
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta bai’wa gwamnatin Jihar Borno tallafin kayan rigakafin cutar Kwalara domin yiwa waɗanda iftila’in ambaliyar ruwa ta shafa a garin Maiduguri a Jihar rigakafi. Jami’in…
PDP Ta Yi Watsi Da Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Edo
Jam’iyyar PDP ta Kasa ta bayyana cewa ba ta amince da sakamakon zaben gwamnan Jihar Edo da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta sanar ranar Lahadi. Mukaddashin…
APC Ta Lashe Zaben Dukkan Kananan Hukumomin Jihar Sokoto
Jam’iyyar APC a Jihar Sokoto ta lashe dukkan zaben kananan hukumomi 23 na fadin Jihar wanda aka gudanar a ranar Asabar din da ta gabata. Shugaban Hukumar Zaben ta Jihar…
NIMET Ta Ce A Cikin Kwanaki Uku Za A Fuskanci Mamakon Ruwa A Wasu Daga Cikin Jihohin Kasar
Hukumar kula da yanayi ta Kasa NiMET ta ce wasu daga cikin Jihohin Najeriya za su fuskanci ruwan sama mai karfi a cikin Jihohin. Hukumar ta kuma ce akwai wasu…
Gwamnatin Kaduna Ta Tabbatar Da Mutuwar Wani Fitaccen Dan Ta’adda A Jihar
Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbatar da cewa wani fitaccen ’yan bindiga a Jihar mai suna Kachalla Tukur Sharme ya mutu sakamakon wani rikicin da ya barke tsakaninsa da wasu kungiyoyin…
‘Yan Ta’adda Sun Kone Layin Wutar Lantarki A Yabo
Wasu ‘yan ta’adda a Jihar Yobe sun sanya Bam a cikin layin wutar lantarki wanda ya taso daga garin Damature babban birnin Jihar zuwa garin Maidugurin Jihar Borno. Kamfanin wutar…
Gwamna Obaseki Na Jihar Edo Karkashin PDP Ya Bukaci Wadanda Aka Tauye Hakkokinsu A Lokacin Zaben Jihar Da Su Nufi Kotu
Gwamnan Jihar Edo Godwin Obaseki ya bayyana cewa an tafka makudi a yayin zaben gwamnan Jihar da aka gudanar a ranar Asabar. Obaseki ya bayyana cewa ayyana dan takarar jam’iyyar…
Jam’iyyar PDP Ta Yi Watsi Da Sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Edo
Jam’iyyar PDP ta Kasa ta yi fatali da sakamakon zaben gwamnan Jihar Edo da aka gudanar a ranar Asabar, bayan da hukumar zabe ta Kasa INEC ta tabbatar da Sanata…
INEC Ta Tabbatar Da Dan Takarar Jam’iyyar APC A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Gwamnan Edo
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta tabbatar da Sanata Monday Okpebholo na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar da aka gudanar a ranar…