An umarci INEC ta gaggauta fitar da dan takarar APC a Zamfara
Ministan Shari’a da shugaban jam iyyar APC na ƙasa Adam Oshiomhole sun ce INEC ta gaggauta wanke ‘yan takarar APC na Zamfara Abin da kawai kotun ta yi, shi ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ministan Shari’a da shugaban jam iyyar APC na ƙasa Adam Oshiomhole sun ce INEC ta gaggauta wanke ‘yan takarar APC na Zamfara Abin da kawai kotun ta yi, shi ne…
Jigon jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya ce jam’iyyar su za ta yi wa dan takarar shugabancin kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ritaya kwata-kwata daga siyasa. Tinubu y ace…
Rundunar tsaro na NSCDC a jihar Zamfara ta bayyana cewa za ta yi amfani da dakarun ta 1,050 wajen kula da zabe da za a yi a jihar Zamfara. Shugaban…
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana takaicinta kan yadda aka jefi shugabanninta a gangamin yakin neman zaben shugaba Buhari a jihar Ogun. Wata sanarwa da jam’iyyar ta fitar…
Tun a jiya daddare rahotanni suka tabbatar da ƙona gidan ɗan takarar gwamnan kano Abba kabir yusif na jam’iyar PDP. Wasu matasa ne da ba’asan ko suwaye ba suka cinnawa…
Babbar kotun tarayya da ke jihar Kano karkashin mai shari’a Lures Okapo ta zauna don sauraron shaidu dangane da zargin ɗan takarar gwamnan kano Abdussalam Abdulkarin AA Zaura. Hukumar yaki…
Cikin wani faifain bidiyo da jarumi Adam Zango ya saka a shafinsa na facebook na bayyana cewar ba a samun kuɗi a tafiyar Gwamnatin Buhari sannan idan sun yi abu…
A wata ƙididdiga da Hukumar da ke kula da cututtuka masu saurin yaɗuwa a Najeriya NCDC ta bayyana cewa tun daga lokacin da aka samu ɓullar cutar Lasa da beraye…
Allah ya yiwa Mahaifinmarigayi fitaccen ɗan wasan barkwancin nan Rabilu Musa Ibro wato rasuwa Alhaji Musa. Marigayi ya rasu bayan fama da jinya da yayi. Ya rasu ya bar matansa…