A shirye muke don shiga kotu idan an kaimu ƙara
Shugaban jam iyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas ya bayyanawa mujallar Matashiya cewar, basu da labarin wata jam iyya ta kaisu ƙara kotu bisa ƙalubalantar zaɓe, idan ma hakan…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban jam iyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas ya bayyanawa mujallar Matashiya cewar, basu da labarin wata jam iyya ta kaisu ƙara kotu bisa ƙalubalantar zaɓe, idan ma hakan…
Buba Marwa shine Shugaban kwamitin da shugaban ƙasa muhammad Buhari ya kafa da zai yi, yaƙi da shan miyagun kwayoyi, a Da yake jawabi kan wani ƙi yasi da aka…
Shararren Ɗan wasan tsakiya Paul Pogba dake Manchester United zai bukaci albashi mafi tsoka daga duk ƙungiyar da ta yi masa tayin komawa ƙungiyar su. Wakilin Pogba, Mino Raiola ne…
‘Yan Fashi sun harbe mutane shida (6) a Yola Rahotonni daga jihar Adamawa na cewa wasu ‘Yan Bindiga dauke da makamai sun hallaka mutane shida (6) har lahira a yammacin…
Bayanin dake fitowa ta bakin shugaban Gwamnatin ƙasar Austria, Sebastian Kurz ya bayyana cewa, maharin masallacin Newzealand ya na da alaƙa da wata ƙungiya dake Rajin nuna wariyar Farar Fatar…
Tsohon mai horas da ƙungiyar Manchester United dake ingila, Luiz Vangaal. Ya ji takaici matuƙa kan salammar da akayi wa tsohon kocinta Jose Mourinho kan rashin taɓuka komai. Sai dai…
Bahaushe na cewa Inda Ranka kasha kallo, tabbas abin haka yake, don kuwa gashi Wani Abin Al’ajabi ya faru, inda wata mata haifi ƴan biyu, sai dai kuma bincike ya…
Tawagar Masu sa ido na Ƙungiyar Tarayyar Turai sun tabbatar, da sanun tashin hankali da sayen ƙuri’u da tare da firgita jama’a. A lokacin gudanar da kammala zaɓen jihar kano.…
Wani binciken masana a ƙasar Amurka ya nuna cewar akwai sinadarai da ke ƙara ƙarfin kwakwalwa waɗanda ke cikin kwai. Binciken masana a kan bin diddigin kan sinadaran da ke…
Rahotannin da muke samu a halin yanzu cewa an sako Shek Ahmad Sulaiman Kano, wanda masu garkuwa da mutane suka ɗaukeshi a hanyarsa ta dawowa daga Kebbi. A makonnin da…