Ɗan takarar mataimakin gwamna ya sauya sheƙa zuwa APC
DAGA RABIU SANUSI KATSINA. Da yammacin jiya litinin ne mai girma mataimakin Gwamnan jahar Katsina QS Alh Mannir Yakubu ya karbi Alh Sani Bature Gafai Dan takarar mataimakin Gwamna a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
DAGA RABIU SANUSI KATSINA. Da yammacin jiya litinin ne mai girma mataimakin Gwamnan jahar Katsina QS Alh Mannir Yakubu ya karbi Alh Sani Bature Gafai Dan takarar mataimakin Gwamna a…
DAGA AISHA YUSUFU Wata majiya ta tabbatar wa PREMIUM TIMES cewa gwamnatin tarayya na tursasa wa shugaban INEC Mahmood Yakubu ya canja jami’in hukumar dake jihar Akwa Ibom Mike Igini…
Wata kotu a jihar Kano ta kwace takarar Abba Kabir na jam iyyar PDP bisa wasu kura kurai da kotun ta gamsu da cewar ya aikata yayin zaen idda gwani.…
Tsohon ma ajin jam iyyar APC na ƙasa kuma jagoran siyasa a ƙaramar hukumar Nassarawa Dakta Bala Muhammad Gwagwarwa ya tabbatarwa da al ummar jihar Kano cewar matuƙar suka zaɓi…
Ƙananan yara ne mafi yawa daga cikin ɗaliban da aka yi garkuwa da su Daga Abdurrahman Abubakar Sada ‘Yan Bindiga/Masu Garkuwa da Mutane, sun yi awon gaba da wani gungun…
Hukumar dake kula da kafafen yaɗa labarai ta ƙasa ta (NBC) taci tarar wasu kafafen yaɗa labarai bisa karya dokar hukumar. Darakatan yaɗa labarai na hukumar ne malam ishaq Modibbo…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa wa’adin mulkinsa na biyu zai kasance mai tsauri sakamakon irin alkawuran da ya dauka zai cika wa ‘yan Najeriya na habaka tattalin arziki…
Ƴan jaridu suna tsaka da aikinsu na ɗaukar rahoto adaidai lokacin da ƴan ƙasar Algeria ke gudanar da zanga zangar ƙin goyon bayan Prime ministan ƙasar Abdulaziz Bouteflika. Adai lokacin…
wata rana wani mai mashin yayi dare sai ya hadu da yan sanda suka tare shi, ko me yasa yayi dare, sai yace wallahi aiki ne yamai yawau shi yasa…