Gwamna Ganduje Ya Yi Alkawarin Rattaba Hannu Ga Sabuwar Dokar Kirkirar Sababbin Masarautu A Jihar Kano
Daga Abba Anwar Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi alkawarin rattaba hannu ba tare da bata lokaci ba, ga kudurin nan da Majalisar Dokoki ta Jihar za…