Kyautata rayuwar Fulani a jihar Kano ta hanyar samar da Ruga, ƙungiyar Fulani sun miƙa godiyarsu ga Gwamna Ganduje
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya sha alwashin inganta rayuwa da bunƙasa harkar kiwo musamman na fulani a jihar Kano. Gwamna Ganduje ya samar da kwamitin da zai tsara…