Ƙasar Masar ta sallami mai horas da ƴan wasan ƙasar
Ƙasar masar ta tabbatar da sallamar mai horar da ƴan ƙungiyar kwallon kafa ta kasar biyo bayan rashin nasara da ƙasar tayi a hannun ƙungiyar kwallon kafa ta Afrika ta…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ƙasar masar ta tabbatar da sallamar mai horar da ƴan ƙungiyar kwallon kafa ta kasar biyo bayan rashin nasara da ƙasar tayi a hannun ƙungiyar kwallon kafa ta Afrika ta…
Ƴan bindiga a jihar zamfara sun saki wasu Karin mutane goma sha ɗaya da suka yi garkuwa da su a wani mataki na fara cimma yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin ƴan…
Ƙungiyar matan shugabannin Afrika dake halartar taron ƙasashen nahiyar Afrika (AU) a jamhuriyar Nijer sun buƙaci a tsaurara haraji kan abubuwan dake haddasa cutar kansa musamman Taba sigari da kuma…
Ƙungiyar mata ta ƙasa ta kai ƙarar ɗan majalisar nan Elisha Agbo zuwa majalisar ɗinkin duniya , bisa zargin sa marin wata mace mai shayarwa a wani shago dake birnin…
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya jaddada yunƙurinsa ganin an inganta harkar lafiya a faɗin jihar baki ɗaya. Gwamnan ya ce zangon mulkinsa na biyu harkar lafiya na sahun gaba…
Hukumar Hizbah a jihar Kano ta maganatu kan batun ƙulla auratayya da wani saurayi da budurwa suka yi a kafar sadarwa ta Facebook. Daraktan hukumar Mallam Abba Sa id Sufi…
Ƴan uwan likitan da aka yi garkuwa da shi ne suka shaidawa jaridar Daily Nigeria cewar sai da suka biya kuɗi naira miliyan goma aka sako ɗan uwansu. An yi…
Abin nufi shi ne daga lokacin da aka sanar da dokar idan aka kama mutum yana haya da adaidaita sahu za a hukuntashi. Gwamnatin jihar Anambra ta dakatar da hayar…
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wani likita da ke aiki a asibitin koyarwa na mallam Aminu Kano. An kama Dakta Bashir Zubairu a yayin hanyarsa ta…
Fitacciyar mawaƙiyar nan ƴar ƙasar Sipaniya za ta yi wani wasa a ƙasar Saudiyya bayan da aka shirya wasan don bikin al adadu a ƙasar. An bayyana waƙoƙinta a matsayin…