An kama Yan Najeriya su kimanin 80 da laifin Damfara ta yanar Gizo
Hukumar bknciken Laifuka ta kasar Amurka FBI ta saki sunayen ya Najeriya da ta kama su da laifin damfara ta hanyar Yanar gizo gizo. Babban Atoni na kasar Nick Hanna…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar bknciken Laifuka ta kasar Amurka FBI ta saki sunayen ya Najeriya da ta kama su da laifin damfara ta hanyar Yanar gizo gizo. Babban Atoni na kasar Nick Hanna…
Babban muhimmin aiki da ke gaban ministoci a hali, Yanzu da ake son su aiwatar shine fitar da yan Najeriya daga kangin Talauci, da tabbatar da tsaron rayukansu da dukiyoyinsu…
“Shi yakemin komai shara, wanki da wanke wanke shi yake ba ya iya jayayya da ni” Kotun shari ar musulunci da ke Fujairah ta saurari ƙorafin wata mata da ta…
Wata kotu dake birnin Niamey a kasar Nijar ta yankewa wasu jami’an yansanda hukuncin daurin Shekara daya a gidan yari, sakamakon kamasu da laifin cin zarafin dalibin jami’a tare da…
Kungiyar kwallon kafa ta PSG dake kasar faransa taki sallama Tayin da kungiyoyin kwallon kafa ta Realmadrid da Barcelona sukayi na zawarcin Dan Wasan Neymar. Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona…
Wata kotu da ke zaune a Abuja ta kori ƙarar da ɗan takarar shugaban ƙasa Atiku Abubakar da jam iyyarsa ta PDP suka shigar bisa ƙalubalantar zaɓen shugaban ƙasa na…
Rundunar yansandan jihar Legas sun cafke wasu matasa dake Shirin tara Yara Kimanin Miliyan daya don shiga kungiyar Tsafi. Kakakin Rundunar yansandan jihar Bala Elkana shine ya tabbatar kame matasan…
An bayyana Sada zumunta a tsakanin Mutane Abu ne da yake kara tsawon Rayuwa a duniya musamman ayi shi saboda Allah. Dr Ashir Tukur Inuwa shina ya bayyana hakan a…
Hukumomin kasar Birtaniya sun yanke hukunci daurin shekara hudu a gidan yari kan wani matashi Dan Najeriya bisa kamashi da hodar Iblis a cikinsa. Matashin mai suna Nwankwo mai shekaru…
Taron tsofaffin ɗalibai aji na shekarar 1998, wanda suka yi a kwalejin shari a ta jihar Kano wato Legal a yau.