Fim da waƙa halak ne kuma jihadi ne idan an bi tsarin musulunci masu yi za su samu ɗumbin lada mara iyaka – Shek Moriki
Babban malami a hukumar Hizbah ta jihar Kano Shek Muhammad Tukur moriki Rijiyar Lemo ne ya bayyana haka cikin wani shirin mai suna Rabin Ilimi da ake gabatarwa a Mujallar…