Rashin hadin kan Shugabanni ne ya Janyo Yaduwar Annobar Covid 19–MDD
Sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa gwamnatocin kasashe kin hada kai wajen yakar annobar coronavirus da shi ya janyo yaduwar Cutar a duniya Yayin tsokaci kan halin…