Rikici ya janyo Rufe Ofishin jakadancin Najeriya a Canada
Babban ofishin jakadancin Najeriya da ke Ottawa a kasar Canada ya sanar da rufe ofishin jakadanci da ke kasar. Kazalika, ofishin jakadanci ya ce ya dakatar da duk wasu aiyuka…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Babban ofishin jakadancin Najeriya da ke Ottawa a kasar Canada ya sanar da rufe ofishin jakadanci da ke kasar. Kazalika, ofishin jakadanci ya ce ya dakatar da duk wasu aiyuka…
Hukumar Yaki da sha da Safarar Miyagun Kwayoyi ta NDLEA ta gano wani kwantena mai tsawon sahu arba’in shake da kwayar Tramadol da wasu haramtattun magunguna a tashar Brawal da…
Kwamishinan ilimin jihar Gombe, Dakta Habu Dahiru, a ranar Laraba, ya ce karin dalibai mata 7 na makarantar sakandaren GGSS Doma, sun kamu da cutar Korona. Adadin daliban da suka…
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, karkashin jagorancin Kwamishinan ‘yan sanda Sanusi Buba ta yi nasara cafke, Mubarak Lawal, mai Shekaru goma sha shidda da haihuwa da Anas Ibrahim, mai shekara…
Al amarin ya faru ne a ranar litinin yayin da wasu matasa biyu ke yin faɗa a unguwar ɗan tsinke da ke ƙaramar hukumar kumbotso a Kano. Wani mai suna…
Kungiyar gwagwarmayar kwato wa matasa hakkokinsu A jihar kano mai Suna KUNGIYAR MATASAN JIHAR KANO ta nuna damuwa matuka kan yadda yan siyasa suka kwace ikon Raba foma fomai da…
Akwai yiwuwar dan wasan gaba na Barcelona Luis Suarez, ya koma tsohuwar kungiyarsa ta Ajax dake kasar Holland, bayan makomarsa a Barcelonan ta shiga hali na rashin tabbas, a dalilin…
kotun koli ta kasar Uganda ta zartar da hukuncin daurin shekaru biyar a kan Jose Filomeno dos Santos, dan tsohon shugaban kasa, bayan samunsa da laifin almundahana a lokacin da…
Gwamnatin jihar Borno ta soma maida mutanen da rikici tada kayar baya ya dai daita zuwa garuruwansu na asali. Tare da gina masu muhallin su sakamakon yan kwarya- kwaryan zaman…
An ware ranar Alhamis ne don hutu a matsayin ranar sabuwar shekarar musulunci. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya zaɓi ranar don hutu ga ma aikatan gwamnatin jihar. Sanarwar…