Wani mutum ya hallaka bazawarin tsohuwar matarsa
Rundunar yan sandan jihar Jigawa ta ce ta baza jami anta don kamo wani mai suna Umar da ake zargi ya cakawa saurayin tsohuwar matarsa wuƙa har ya rasa ransa.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar yan sandan jihar Jigawa ta ce ta baza jami anta don kamo wani mai suna Umar da ake zargi ya cakawa saurayin tsohuwar matarsa wuƙa har ya rasa ransa.…
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta jaddada sake bada dama don yin rijistar katin zaɓe a watanni ukun farko na shekarar 2021 mai kamawa. Shugaban hukumar na…
Kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Twitter, gwamnan jihar Naija Abubakar Sani Bello ya kamu da cutar Korona. Bayan samunsa da cutar, gwamnan ya killace kansa kamar yadda gwamnatin…
Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya Farfesa Mahmood Yakubu ya naɗa Air Vice Marshal Ahmed Mu azu mai ritaya a matsayin shugaban hukumar na riƙo. Shugaban ƙasa Muhammadu…
Wasu yan bindiga sunyin awon gaba da iyalan shugaban majalisar dokokin jihar Adamawa Aminu Iya Abbas guda biyu. Haka kuma yan bindigar sun kashe yan bijilanti biyu a wani hari…
Ɗan takarar shugaban ƙasar Amurka Joe Biden ya lashe zaɓen shugabancin ƙasar da ƙuri u 273, yayinda mai bi masa a ƙuri a Donald Trump ya samu ƙuri u 214.…
Fitaccen mai kama ƴan fashi da makami a Najeriya Alhaji Ali Kwara ya rasu a yau Juma’a. Ali Kwara ya rasu a Abuja bayan ya sha fama da jinya. Ya…
cibiyar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce an amu ƙarin mutane 155 masu ɗauke da cutar a faɗin ƙasar. Cikin jihohin da aka samu jihar Legas…
Akalla masallatai 2 aka ƙona tare da ƙona shagunan musulmi a garin Nsukka a jihar Enugu. Musulmi da dama sun tsere don gudun afka musu a jihar. Shugaban ƙungiyar Musulmi…
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana ranar 8 da 9 ga watan Nuwamban da muke ciki a matsayin ranar da za a koma makarantu firamare da sakandire a faɗin jihar. Kwamishinan…