Ƴan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Mutane 18 A Kaduna
Aƙalla mutane 18 ƴan bindiga su ka yi awon gaba da su a grin Keke na karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Ƴan bindigan sun shiga garin da misalign ƙarfe…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Aƙalla mutane 18 ƴan bindiga su ka yi awon gaba da su a grin Keke na karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Ƴan bindigan sun shiga garin da misalign ƙarfe…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana farin cikin sa a bisa yadda a ka samu nasarori wajen yaƙi da masu tayar da ƙayar baya a Najeriya. A yayin da yan…
Gwamnatin jihar Kaduna da gwamnatin jihar Plateau sun ɗauki damarar aiki da sauran jami’an tsaro don magance matsalolin da su ka addabi jihohin biyu. Gwamnonin biyu sun ƙulla wannan yarjejeniyar…
Wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun sace wani dagaci a jihar Neja da ke Arewacin Najeriya. An sace dagacin ne a fadar sa ranar Asabar da…
Gwamnatin jihar Adamawa ta ta rufe wasu makarantun kwana guda talatin a sakakon fargabar tabarɓarewar al’amuran tsaro a jihar. A wata sanarwa da kwamishiniyar Ilimi a jihar Wilbina Jackson ta…
Rundunar ƴan sanda a jihar Zamfara sun daƙile wani hari da yan bindiga su ka yi yunƙurin kai wa Shinkafi. Ƴan bindigan masu yawa ɗauke da makamai sun nufi Shinkafi…
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar halaka ƴan Boko Haranm Shida a wata musayar wuta da su ka yi tsakanin su. A wata sanarwa da mai Magana da yawun rundunar…
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayar da umarnin katse layukan sadarwa na wayar tarho a fadin jihar. Hukumar sadarwa a Najeriya ta ce ta karɓi umarnin katse layukan wayar ne daga…
Ƙungiyar Miyetti Allah ta buƙaci masu ruwa da tsaki su shiga batun hana Fulani makiyaya kiwo a jihohin kudancin Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan majalisar dokokin jihar Enugu ta…
Kotun shari’ar musulunci da ke ƙofar Kudu a Kano ta bayar da umarnin duba kwakwalwar sheik Abduljabbar Nasiru Kabara. Hakan ya fito daga bakin alƙalin kotun Ibrahim Sarki Yola bayan…