Kwale-Kwale Ya Kife Da Mutane A Kano
Daga Amina Tahir Risqua Fiye da fasinjoji 20 da suka hada da daliban makarantar Madinatu Islamiyya da ke karamar hukumar Bagwai a jihar Kano, ake fargabar sun mutu a cikin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Daga Amina Tahir Risqua Fiye da fasinjoji 20 da suka hada da daliban makarantar Madinatu Islamiyya da ke karamar hukumar Bagwai a jihar Kano, ake fargabar sun mutu a cikin…
Sakataren gwamnatin tarayyar Najeriya Boss Mustapha ya ce gwamnatin kasar na duba hanyoyin da za a takaita yaɗuwar jama’a a fadin kasar. Boss Mustapha ya bayyana haka ne yayin da…
Shugaban kamfanin haɗa magunguna na Moderna a kasar Amurka ya ce ba lallai ne rigakafin korona ta yi tasiri a kan cutar Omicron ba. Shugaban kamfanin Stephanie Bancel ya ce…
Wata babbar kotu a Abuja ta rushe shugabancin jam’iyyar APC a Kano ƙarƙashin Abdullahi Abbas tare da bai wa Alhaji Haruna Ahmad Zago. Kotun ta zartar da hukuncin ne a…
Gwamnatin jihar Sokoto ta haramta ayyukan ƴan sa kai a jihar baki ɗaya. Gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal ne ya sanar da dakatar da ayyukan sa kai tare da ƙarfafa…
Rundunar sojin saman Najeriya ta yi nasarar lalata kayan yakin mayaƙan Boko Haram a jihar Borno. Rundunar ta ce ta tarwatsa mayaƙan da ke Gajiram tare da ƙwato wasu makamai…
Hukumomin tsaro a Najeriya sun tabbatar da yuwuwar kai hare-hare a wasu iyakokin ƙasar. Bayan fitar da bayanin don shirin ko ta kwana an aike da jami’an tsaro iyakokin da…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce kamfanin sada zumunta na Tuwita ya amince wa dukkanin sharudan da ta shimfiɗa kafin bayar da damar ci gaba da aiki a ƙasar. Minsitan ƙwadago…
Hukumomin lafiya a Najeriya sun ce su na kan kulawa don gano ko akwai mai ɗauke da sabon nau’in Korona mai haɗari a ƙasar. Hukumar lafiya a Najeriya haɗin gwiwa…
Gwamnatin jihar Filato ta shirya don tinkarar barazanar ɓarkewar cutar Lasa da cutar amai da gudawa a jihar. Kwamishinan lafiya a jihar Nimkong Ndam ne ya sanar da haka a…