Ma’aikatan Jiragen Ƙasa A Najeriya Sun Janye Yajin Aiki
Ƙungiyar ma’aikatan jiragen ƙasa a Najeriya sun sanar da janye yajin aikin da su ka fara na gargadi ga gwamnatin a kan rashin duba buƙatun su. Ƙungiyar ta shiga yajin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ƙungiyar ma’aikatan jiragen ƙasa a Najeriya sun sanar da janye yajin aikin da su ka fara na gargadi ga gwamnatin a kan rashin duba buƙatun su. Ƙungiyar ta shiga yajin…
Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta amince wa kamfanonin samar da wutar lantarki na NERC da su yi kari kudin wutar. NERC ta bayyana cewa ta umarci kamfanonin wutar lantarkin da…
Majalisar dinkin duniya ta yi Allah wadai da kisan wasu mutane a kasar Sudan. Majalisar ta zargi sojojin kasar da yin amfani da harsashi mai kisa wajen kashe masu zanga-zanga.…
Akalla mutane 121 ne su ka kamu da cutar amai da gudawa yayin da aka samu wasu uku su ka mutu a sanadin cutar a jihar Nassarawa. Kwamishinan lafiya na…
Rahotanni daga jihar Sokoto na tabbatar da mutuwar wasu mutane 14 yayin da yan bindiga su ka kai hari a karamar hukumar Sabon Birni ta jihar. Hakan na zuwa ne…
Hukumar kula da jiragen kasa a Najeriya sun fara yajin aiki har na tsawon kwanaki uku a yau Alhamis. Ma’aikatan hukumar sun bayyana cewa ya kamata Gwamnati tai musu karin…
Aƙalla mutane shida ne su ka rasa rayukansu a sanadiyyar wani hatsarin mota da ya auku a kan babbar hanyar Bauchi zuwa Kano. Hakan ya faru a yammacin ranar Litinin…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce a wasu ɓata gari na samar da takardar shaidar allurar rigakafin Korona ta boge a kasar. Sakataren gwamnatin tarayya kuma shugaban kwamitin yaƙi da Korona…
Ƴan sanda a jihar Jigawa sun kama wasu mutane goma a bisa zargin aikata laifuka daban-daban a jihar. An kama mutanen ne a ƙananan hukumomin Taura da Kiyawa. Daga cikin…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta na yin duk mai yuwuwa don ganin ta fito da hanyoyin da za su karyar da farashin kayan abinci a ƙasar. Minsitan gona a…