ASUU Ta Sake Barazanar Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani
Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya ASUU ta sake barazanar shiga yajin aiki a ƙasar a ranar Juma’a. Hakan na zuwa ne bayan wani zama da ƙungiyar ta yi tun lokacin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya ASUU ta sake barazanar shiga yajin aiki a ƙasar a ranar Juma’a. Hakan na zuwa ne bayan wani zama da ƙungiyar ta yi tun lokacin…
Rahotanni daga jihar Borno ta tabbatar da cewar wasu da ake kyauta zaton mayaƙan Boko Haram ne sun sace wasu matafiya a kan babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu. An sace…
Rundunar sojin Najeriya ta fatattaki ƴan b indiga yayin da su ka kai hari nSabon Tasha a ƙaramar hukumar Chikun ta jihar. Sojojin sun yi hanzarin zuwa wajen bayan da…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aike da manyan shugabannin tsaro karƙashin jagorancin mai ba shi shawara a kan tsaro Babagana Munguno don jajanta wa al’ummar Sokoto da Katsina. Shugaban ya…
Akalla mutane 15 ne su ka rasa rayukansu yayin da wasu da yawa su ka samu munanan rauni a wani hari da yan bindiga su ka kai jihar Neja. An…
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce sabon nau’in annobar Korona yatsallaka zuwa ƙasashe 57 na fɗin duniya. Babban darakta a hukumar Tedros Ghebereyesus ne ya sanar da haka yayin…
Daga Amina Tahir Muhammad Risqua Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta gurfanar da tsohon shugaban hafsan sojin kasan Najeriya a gaban…
Aƙalla ƴan bindiga uku aka cafke a maɓoyarsu da ke yankin Ossra-Irekpeni yayin da mafarauta su ka yi musu kwanton ɓauna. An kama ƴan bindigan da ke ɓoye a dajin…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa birnin Legas da ke kudancin ƙasa don buɗe ayyuka. An tsaurara matakan tsaro tare da sauya wa mutane wasu hanyoyin da za su bi…
A wani sakon ta’aziyya da mai magana da yawunsa Femi Adesina ya fitar ya ce bai ji daɗin yadda lamarin ya kasance ba. Ya ce wannan al’amari na bukatar gudumawar…