Ƴan SandaA Jigawa Sun Kama Ƴan Bindigan Da Su Ka Hallaka Jami’ansu Biyu
Daga Amina Tahir Muhammad Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta sanar da kama wasu masu garkuwa da mutane, wadanda ake kyautata zaton suna da hannu wajen kashe jami’an ‘yan sanda…