An Ɗage Dokar Hana Hawa Babur A Yobe Wadda Aka Saka Shekaru 10
Gwamnan jihar Yobe Maimala Buni ya ɗage takunkumin hana hawa babur mai ƙafa biyu a jihar. Gwamna Maimala Buni ya bayyana haka ne a fadar sarkin Nguru yayin da ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar Yobe Maimala Buni ya ɗage takunkumin hana hawa babur mai ƙafa biyu a jihar. Gwamna Maimala Buni ya bayyana haka ne a fadar sarkin Nguru yayin da ya…
Sojoji a jihar Kaduna sun daƙile wani hari da yan bindiga su ka yi yunƙurin kai wa a garin Kwanan Bataro da ke ƙaramar hukumar Giwa ta jihar. Kwamishinan al’amuran…
Ɗan takarar gwamnan Kano Abdussaalam Abdulkarin wamda aka fi sani da AA Zaura ya ce a shirye ya ke domin taimaka wa masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood domin ganin…
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya ce gwamnatin jihar za ta samar da jiragen yaki na zamani samfurin Tucano domin yaƙi a yan bindiga. Gwamnan ya bayyana haka ne…
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta ci gaba da shirya addu’o’i na shekara-shekara domin neman zaman lafiya a jihar da ma ƙasa baki ɗaya. Babban sakataren yaɗa labaran gwamnan…
Rundunar ƴan sandan jihar Nassarawa ta tabbatar da kama wani mutum da ake zargi ya hallaka matarsa bayan samun saɓani da su ka yi. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar…
Hukumar kashe gobara ta ce wasu mutane biyu sun rasa ran su a sanadiyyar wata gobara data tashi a wani gida da ke kan hanyar zuwa Gwarzo. Zainab Yusha’u da…
Ƴan bindigan sun kai hare-haren ne cikin ƙauyuka 10 na jihar Zamafara sannan ake zargi sun hallaka sama da mutane 200 a ƙasa da awanni 48. Rahotanni daga jihar Zamfara…
Daga Amina Tahir Muhammad Ministar kudi, kasafi da tsare-tsare a Najeriya Zainab Ahmed ta ce babu wani shiri na korar ma’aikatan gwamnati kamar yadda wasu ke raɗe-raɗi a kai. Ministar…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar kwato bindigu 109 wadanda ake harbo jiragen sama daga hannun ‘yan bindiga a Jihar a bayanan da su ka…