Ƴan Fashin Daji Sun Sake Kwashe Matafiya A Hanyar Abuja-Kadun
Ƴan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kwashe matafiya da dama a kan sananniyar hanyar Kaduna zuwa Abuja ranar Talata. Wani shaidan gani da iso ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ƴan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kwashe matafiya da dama a kan sananniyar hanyar Kaduna zuwa Abuja ranar Talata. Wani shaidan gani da iso ya…
Ministan watsa labarai da al’adu na ƙasa Alhaji Lai Mohammed ya buƙaci shafin Facebook da sauran shafukan sada zumunta da su daina barin ƴan ƙungiyar IPOB da ke fafutikar kafa…
Rundunar sojin Najeriya a Jihar Imo sun tabbatar da hallaka mutane hudu wanda ta ce ta na kyautata zaton “yan kungiyar IPOB ne masu rajin kafa kasar Biafara a karamar…
Kwamishinan Labarai, Malam Muhammad Garba, ya yi ƙarin haske kan abinda ya fashewar daya auku Ya ce fashewar ya faru ne a wani wurin ajiye abincin dabobbi inda ke kallon…
Wasu da ake zargi “yan bindiga ne sun aike da wata takarda wasu kananan hukumomi Tara na Jihar Anambura. Wasikar ta “yan ta’addan na nuni da cewa za su kai…
Rahotanni na tabbtar da cewar bam ya fashe a Aba Road da ke unguwar Sabon Gari a Kano.
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya sassauta dokar ta ɓaci ta ɓaci da aka sanya a jihar biyo bayan zanga-zanga a kisan kisan wata da t yi ɓatanci ga…
Wani rahoto da muka samu ya tabbatar da cewa hukumar EFCC sun kama Akanta Janar na tarayyar Najeriya, Ahmed Idris. An kama akanta janar ɗin kan zargin almundahanar kuɗi da…
Wani jami’in gidan yari ɗauke da bindiga da ke aiki da gidan yarin Goron Dutse a jihar Kano ya harbe wani dan kasuwa mai saida sigari har lahira bayan musayar…
Ana zargin wasu ƴan acaɓa da cinnawa wani matashi wuta a jihar Legas. Matashin mutumin mai suna David, an yi masa dukan tsiya sannan aka cinna masa wuta wacce tayi…