Ganduje Ya Taya Tinubu Murnar Lashe Zaɓe
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya taya tsohon gwamnan jihar Legas Bola Ahmed Tinubu murnar lse zaɓn fidda gani. Gwamnan ya taya murnan ne bayan Bola Tinubu ya lse…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya taya tsohon gwamnan jihar Legas Bola Ahmed Tinubu murnar lse zaɓn fidda gani. Gwamnan ya taya murnan ne bayan Bola Tinubu ya lse…
Tsohon gwamnan jihar Legas Bola Ahmed Tinubu ya lashe zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa a jam’iyyar APC. Bola Tinubu ya lashe zaɓen da ƙuri’u 1,271 kuma haka ne mafi…
Rahotanni daga filin taro na Eagle Square na babban birnin tarayya Abuja na tabbatar da cewar an kammala kaɗa ƙuri’ar zaɓen fidda ganin shugaban ƙasa. Masu zaɓen sun kammala kaɗa…
Wata kotu dake zaman a Ikeja ta Jihar Lagos ta yankewa wani mutum mai suna Anthony Abimoli hukuncin shekaru 24 a gidan gyran hali bisa damfara tare da satar kudaɗe…
Akalla mutane 5 aka yi garkuwa da su tare da kone motoci 4 wanda ake zargin mayakan kungiyar ISWAP ne su ka kai hari karamar hukamar Kaga a Jihar Borno.…
Yayin da ake gudanar da zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa sun…
Mahaifiya ga dan takarar majalissar dattijai a jamiyar APC A.A.Zaura ta shaki iskar yanci a Talata . A.A.Zaura ya bayyana haka ne a shaifin sa na Facebook inda ya ce…
Wata ‘yar kasuwa da ke zaune a jihar Legas ta rasa ranta bayan ta garkame kanta a bandaki yayin da jami’an Hukumar yaki da cin hanci da hana yi wa…
Akalla kwamfutoci 100 ne suka salwanta sakamakon wata gobara da ta tashi a Sashen Nazarin Kwamfuta na Kwalejin Ilimi da ke Zariya a Jihar Kaduna. Jami’an kashe gobara sun yi…
Gamayar kungiyoyin matasan arewa na jam’iyyar APC sun yi watsi da buƙatar gwamnonin arewa 11 na mika mulki ƙasar ga yankin kudancin Najeriya. Kungiyoyin matasan na ‘APC Progressives Youth Elements…