Gwamnatin Zamfara Ta Shimfiɗawa Sarakunan Gargajiya Sabuwar Doka A Jihar
Gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle ya bayar da izini ga dukkan masarautun fadin Jihar da su nemi amincewar gwamnatin Jihar Kafin su nada wani sarauta a Jihar. Babban mataimakin gwamnan…