Kotu Ta Yankewa Ƴan Fashi Biyu Hukuncin Rataya
Wata babbar kotu a jihar Ekiti ta ta yankewa wasu ƴan fashi biyu hukuncin kisa ta hanyar rataya. An samu yan fashin da aikata laifuka guda shida kowannensu. Tun a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wata babbar kotu a jihar Ekiti ta ta yankewa wasu ƴan fashi biyu hukuncin kisa ta hanyar rataya. An samu yan fashin da aikata laifuka guda shida kowannensu. Tun a…
Shugaban Najeriya Muhamamdu Buhari yace a halin da ake ciki babu wata ƙasa guda ɗaya da bata fuskantar ƙalubale a ɓangaren tsaro. Shugaban ya bayyana hakan ne yayin tarbar sabbin…
Gwamnatin tarayya ta ce ba ta ti ƙarin farashin man fetur ba kamar yadda wasu gidajen mai ke siyar das hi sama da 165. Ƙaramin ministan man fetur ne ya…
Rundunar ƴan sandan jiar Neja sun samu nasarar kama masu garkuwa da mutane mutum biyu a jihar. An kama Usman Rabi’u mai shekara 22 da Nafi’u Umar mai shekara 18…
Kungiyar kiristoci ta Najeriya CAN a jihohin arewa 19 da Abuja, ta sake jaddada rashin amincewarta da tikitin takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC musulmi da musulmi. Babban sakataren kungiyar…
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas, Abiodun Alabi, ya baiwa mazauna jihar tabbacin samun isasshen tsaro biyo bayan rahotannin da ke nuni da cewa jihar na cikin jerin jihohin da aka…
‘Yan Najeriya da ba su sami damar yin rijistar katin zabe ba da aka cigaba da yi, wanda aka kammala a ranar Lahadi, sun bayyana rashin jin dadinsu kan yadda…
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta kara tsawaita yajin aikin da take da karin wasu makonni hudu domin baiwa gwamnatin tarayya karin lokaci domin biyan bukatun ta. Kungiyar ta dauki matakin…
Akalla mutane bakwai ne wasu ‘yan bindiga suka kashe a karamar hukumar Jos ta Kudu a jihar Filato. Kisan na zuwa ne kasa da sa’o’i 24 bayan wasu mutane 18…
Mazauna garin Abeokuta a Jihar Ogun na zaman ɗar-ɗar bayan kama wani da ake zargin shugaban kungiyar Boko Haram ne. Hukumar yan sandan farin kaya tabDSS, ce ta kama wanda…