Kotun Daukaka Kara A Abuja Ta Soke Hukuncin Korar Gwamna David Umahi Da Mataimakinsa
Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja ta soke hukuncin da mai shari’a Iyang Ekwo na babbar kotu ya yanke a ranar 8 ga watan Maris na korar gwamna David…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja ta soke hukuncin da mai shari’a Iyang Ekwo na babbar kotu ya yanke a ranar 8 ga watan Maris na korar gwamna David…
An fara kiraye-kiraye na adakatar da batun sake fasalin naira. Wata kungiya mai suna concern northern forum tayi kira da a dakatar da canza fasalin takardar kudi, Wanda aka shirya…
Gwamnatin jihar Anambra ta soke haraji da ake karɓa daga masu talla, masu tura kura da sauran kananan sana o’i a jihar. Gwamnan jihar Farfesa Charles Soludo shine ya bada…
Gwamnatin Najeriya ta nuna ɓacin ranta game da jerin gargadin da ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ke fitarwa kan barazanar kai hare-hare a wasu sassan kasar harma da Abuja. A…
A yau Alhamis ne aka sake gurfarnar da dan asalin kasar China mai suna Frank Geng mai shekaru 47, a gaban babbar kotun jiha bisa zargin kisan budurwarsa ‘yar Najeriya.…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bai wa ‘yan Najeriya wa’adin makonni 6, da kowa ya mayar da kudinsa cikin asusun ajiyar banki. Ana saran gabatar da sabbin tsare-tsare nan da…
Gwamnatin Najeriya ta amince ta kulla yarjejeniya da wani kamfani a kasar koriya ta kudu, da zummar gyara matatar man fetur ta Kaduna dake Arewacin kasar. Shugaban kamfanin manfetur na…
Rundunar yan sanda a jihar Sokoto sun kama wani mai suna Nasiru Idtis ɗauke da katin zaɓe guda 101. Kwamishinan ƴan sanda a jihar Hussain Gumel ne ya sanar da…
Ɗan tajarar shugaban ƙasa a jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Kwankwaso ya raba kayayyaki ga marayu tare da bayar da tallafi ga marasa lafiya a wasu asibitoci. Kwankwaso ya yi hakan…
Rundunar sojin samar Najeriya ta samu nasarar kashe babban ɗan bindiga da ya addabi jihar Zamfara da Katsina. An hallaka Halilu Tubali da wasu mabiyansa a sansaninsu yayin da jami’an…