Likitoci A Najeriya Na Ci Gaba Da Tsallakewa Zuwa Ƙasashen Ƙetare
Ƙungiyar likitici a Najeriya reshen jihar Nassarawa ta tabbatar da cewar fiye da ma’aikatan lafiya 100 ne su ka bar aiki tare da tsallakawa ƙasashen ketare. Shugaban ƙungiyar Dakta Peter…