Wata Gobara Ta Kone Shaguna 150 A Jihar Kano
Wata gagarumar Gagarumar gobara ta lashe shaguna dari da hamsin (150) a babbar kasuwar Kachako dake karamar hukumar Takai ta jihar Kano. Wannan na kunshe ne cikin sanarwar da kakakin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wata gagarumar Gagarumar gobara ta lashe shaguna dari da hamsin (150) a babbar kasuwar Kachako dake karamar hukumar Takai ta jihar Kano. Wannan na kunshe ne cikin sanarwar da kakakin…
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU, ta ankarar da ‘yan Najeriya cewa sabon rikici zai kunno kai wanda tace sai ya zarce wadanda aka taba yi a jami’o’in Najeriya. Har…
Ministan harkokin noma da raya yankunan karkara Muhammad Abubakar yace, kasar nan tana da isashshen abincin da zata ciyar da mutanenta. Ministan ya bayyana haka ne yayin jawabi akan abubuwan…
Shugaban jamiyar APC na jihar kano Abdullahi Abbas ya musanta zarge_zargen da ake masa na cewa yana yin kalaman tada hargitsi a lakacin taron siyasa. Abdullahi Abbas ya bayyana haka…
Rundunar sojin Najeriya sun hallaka wasu daga yan ta dan Hudu a jihar kaduna. Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Chukun a dajin tsohon Gayan a jihar kaduna. Kwamishinan…
Gobara ta tashi a wata makarantar firamare ta kwana tare da murkushe ajujuwa 14 da wasu sauran ofishoshi a kano. Lamarin ya faru ne jiya Lahadi a karamar hukumar Bagwai…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA ta Kama wani mutum da yayi yinkurin safarar ibilis a cikin takalmi zuwa kasar Saudiya. An Kama Wanda ake zargin…
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdulahi umar Ganduje ya amince da naɗa Dakta Zainab Ibrahim Braji a matsayin babbar darakta a hukumar kula da filaye ta jihar Kano. Takardar mai ɗauke…
Kotun daukaka kara dake zamanta Abuja ta Tabbatar da sunan Bashir Machina, a matsayin Dan takarar sanatan Yobe ta Arewa a jam’iyyar APC. A zaman kotun na yau Litinin, ta…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta gano wasu mutane 100 da su ke turawa yan kunguyar taaddanci kudade a fadin kasar. Yayin da yake magana a wajen taron mai taken…