Majalisar Wakilan Rasha Ta Amince Da Dokar Yada Farfaganda Kan Auren Jinsi
Majalisar wakilan Rasha ta amince da sabuwar dokar haramta yada farfaganda da ke goyon bayan auren jinsi a fadin kasar. Sabuwar dokar wadda aka kada wa kuri’a ba tare da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Majalisar wakilan Rasha ta amince da sabuwar dokar haramta yada farfaganda da ke goyon bayan auren jinsi a fadin kasar. Sabuwar dokar wadda aka kada wa kuri’a ba tare da…
Gwamnatin Burtaniya ta ce miyagun ‘yan siyasa a Najeriya su kwana da sanin cewa ba za ta ba su izinin shiga kasarta ba. Burtaniya ta yi wannan gargadi ne ga…
Hukumar yaki da cutar Sida a Najeriya ta ce sama da mutum milliyan daya ne ke shan magungunan rage radadin cutar a fadin kasar. A lokacin wata tattaunawa da manema…
Shugaban kasar Guinea-Bissau kuma Shugaban kungiyar ECOWAS, Umaru Sissoco Embolo, ya ce ya zama shugaban kasar Guinea-Bissau ne da taimakon Allah da kuma taimakon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Embolo ya…
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana samar da aikin yi a tsakanin matasa da cewar hakan na iya rage matsalar tsaro da kuma samar da cigaba…
Gwamnatin tarayya ta dawo da darasin tarihi a makarantun Firamare da na Sikandire bayan da ta soke shi tun a shekarar 2009. Babban sakataren hukumar ilmi matakin farko, Malam Hamid…
Wata kotun daukaka kara dake birnin Yola a jihar Adamawa ta tabbatar da Aishatu Dahiru Binani a matsayin halartacciyyar ‘yar takarar gwamnan jihar a karkashin tutar jam’iyyar APC. Kotun da…
Biyo bayan hukuncin da babbar kotun tarayya da ke da zamanta a jihar Kaduna ta yanke na aminta da sunan Sanata Uba Sani a matsayin dan takarar gwamna a jamiyyar…
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu ya bayyana shakkunsa game da amfani da fasahar zamani wajen shirya babban zaben 2023. Sanata Abdullahi Adamu ya nuna shakkunsa ne a…
Gwamnatin tarayya ta ce an kwato sama da dala biliyan ɗaya da aka sace daga asusun gwamnati tun farkon gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya kuma Ministan…