Buhari Ya Ce A Najeriya Aka Buga Sabbin Kudin Da Aka Fitar
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a Najeriya aka buga sabbin takardun kudade na Naira 200, Naira 500 da kuma Naira 1000 wadanda aka kaddamar a jiya Laraba, a…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a Najeriya aka buga sabbin takardun kudade na Naira 200, Naira 500 da kuma Naira 1000 wadanda aka kaddamar a jiya Laraba, a…
Wata kotun daukaka kara mai zamanta a jihar Sakkwato ta yi watsi da karar da jam’iyyar PDP ta shigar game da soke zaben fidda gwanin gwamna da aka gudanar a…
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu a kan dokar inganta rayuwar masu bukata ta musamman , wadda majalisar dokokin jihar ta zartar kwanan nan. Gwamnan ya…
Shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabbin takardun kudi a Najeriya. Takardun kudin an kaddamar da su ne a yau Laraba a taron majalisar zartarwa na kasa da…

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya nuna gamsuwarsa bisa gudumawar da tsofafin daliban Makarantar Firamaren ta Shahuchi suke bayarwa a fannin ilimi a makarantar. Mai magana da…
Majalissar Dattijai tayi sammacin Ministan kudin tarayyar Najeriya Zainab Shamsuna Ahmad, Dan tayi musu bayanin akan kudi Kimanin Naira Biliyan 206 da aka sa acikin kasafin kudin shekara 2023 na…
Tsohon Shugaban kasar tarayyar Najeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, hatsaniyar da take faruwa tsakanin kungiyar Malaman Jami’o’i da gwamnatin tarayya bata da ranar karewa. Ya kuma bayyana cewa ko…
Fasinjoji 17 dake hanyar zuwa jihar Legas Sun kone ƙurmus a wani hatsarin Mota da ya auku a babban Titin Abuja-Lokoja da Safiyar yau Talatan. Jaridar Daily Trust ta gano…