Yan Sandan Jihar Kaduna Sun Ceto Matafiya 76 Da Akayi Garkuwa Dasu
Yan sandan jihar Kaduna sun ceto matafiya 76 da aka yi garkuwa da su a hanyar Funtua zuwa Zaria a unguwar Gulbala a karamar hukumar Giwa ta jihar, ta hanyar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Yan sandan jihar Kaduna sun ceto matafiya 76 da aka yi garkuwa da su a hanyar Funtua zuwa Zaria a unguwar Gulbala a karamar hukumar Giwa ta jihar, ta hanyar…
Wasu tsaregun ‘yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwan Zamfara inda suka yi garkuwa da mutum fiye da 100 da suka hada da mata da yara. An tattaro cewa maharan…
Gwamna Abdullahi Ganduje na Jihar Kano, ya kalubalanci dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da ya gudanar da taron tattaki a jihar domin gwada farin…
Kungiyar malaman jami’o’i watau ASUU, suna barazanar tsallake zangon karatun da aka samu a tangarda a dalilin dogon yajin-aikin da aka yi. Manema labarai sun rahoto cewa idan har gwamnatin…
Ministar Tallafi da jin kan al’umma, Sadiya Farouq, ta tuhumi Ministar Kudi, Zainab Ahmed, da sanya kudi N206bn cikin kasafin kudin ma’aikatar na 2023. Hajiya Sadiya ta bayyana hakan ne…
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, a daren Lahadi ya tarbi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar (NNPP), Rabi’u Kwankwaso, a Birnin Fatakwal, babban birnin jihar, gabanin kaddamar da titin Mgbutanwo…
Anci gaba da sauraron shari’ar kisan Ummita, budurwar da ake zargi wani dan kaar China ya hallakata a Kano. Bangaren gwamnatin jihar Kano karkashin kwamishinan Shari’a, Barista Musa Lawan Abdullahi,…
Rundunar yan sandan jihar Ogun tabbatar da kama wani mutum da ake zarginsa da dukan matarsa wanda ya kai ga ta rasa ranta. Mai Magana da yawun rundunar yan sandan…
Akalla mutane Goma ne suka rasa rayukan su sakamakon wani hatsari da ya rutsa da su bayan motar su ta fada cikin ruwa a karamar hukumar Gwarzo ta jihar Kano.…
Babban bankin bayar da lamuni na duniya IMF ya bayyana cewa Najeriya na kara fuskantar barazanar fadawa cikin matsalar karancin abinci a halin da ake ciki. Cikin rahotanni da su…