Dalar Amuruka Na Iya Karyewa Zuwa Naira 200 A Najeriya
Shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arziki zagon kasa a Najeriya EFCC Abdurashid Bawa ya ce sauya fasalin kudi da za a yi a Najeriya zai karya darajar dalar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arziki zagon kasa a Najeriya EFCC Abdurashid Bawa ya ce sauya fasalin kudi da za a yi a Najeriya zai karya darajar dalar…
Ministar kuɗi, kasafi da tsare-tsare ta Najeriya Hajiya Zainab Ahmed ta ce gwamnatin tarayya za ta daina biyan kuɗin tallafin man fetur a watan Yunin 2023. Hajiya Zainab ta bayyana…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya bayyana kaduwa da samun labarin yadda wasu ‘yan ta’adda suka yiwa basaraken gargajiya, Eze Ignitus Asor na yankin Obudi-Agwa a jihar Imo kisan…
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya ce zai nemi a yafewa Najeriya bashin da ke kanta na kasashen waje idan ya zama shugaban kasar Najeriya…
A safiyar yau Talata ne dai aka samu tashin Gobara, a Kasuwar Singa da take Jihar Kano a Arewa Maso Yammacin Najeriya. An bayyana cewa Gobarar ta tashi ne, tun…
Hukumar yaƙi da ayyukan rashawa a Nijeriya ta ICPC ta ce ta ƙwace gidaje aƙalla 97 daga hannun mutane daban-daban cikin shekara huɗu da suka wuce. Cikin jerin kadarorin da…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya, bayan da ya je duba lafiyarsa na yau da kullum a birnin Landan na kasar Birtaniya. Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa…
Gabanin shirin sake fasalin kudin Naira, babban bankin Najeriya (CBN) ya yi alkawarin kare ‘yan Najeriya a yankunan da ba su da banki, da marasa amfani da kuma yankunan karkara.…
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya ba da umarnin a biya baki ɗaya ma’aikatan jihar albashinsu na watannin Nuwamba da Disamba kafin ranar 10 ga watan Disamba, 2022. Manema labarai…
Kungiyar ASUU ta malaman jami’a a Najeriya tana shirin yin zanga-zangar lumuna a fadin Najeriya domin nunawa gwamnatin kasar fushinta. Punch ta kawo rahoton da ya nuna cewa malaman jami’an…