Anyi Asarar Miliyoyin Kudi A Wata Gobara Da Ta Kone Shaguna A Jigawa
Gobara ta kone wani katafaren gini a karamar hukumar Hadejia da ke Jihar Jigawa. Wani mazaunin garin ya shaida wa manema labarai cewa lamarin ya faru ne da safiyar Lahadi,…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gobara ta kone wani katafaren gini a karamar hukumar Hadejia da ke Jihar Jigawa. Wani mazaunin garin ya shaida wa manema labarai cewa lamarin ya faru ne da safiyar Lahadi,…
A kalla 32 cikin mutane 200 da aka yi garkuwa dasu daga anguwar Randa cikin karamar hukumar Maru na jihar Zamfara ne suka rasa rayukansu a hannun masu garkuwa da…
Ana zargin masu garkuwa da mutane da hallaka wasu mutane uku wanda ‘yan gida daya ne da kuma wani ‘dan acaba bayan sun karbi kudi. Daily Trust ta ce ‘yan…
Manajan Daraktan Kamfanin Jiragen Kasa na Najeriya, Thimothy Zalanga, ya bayyana yadda ’yan bindiga suka bude wa ayarin motocinsa wuta, suka kashe dan sanda da ke tsaron lafiyarsa. Zalanga ya…
Wani masanin halayyar dan Adam ya yi gargadi cewa matsalar ta’addanci da ake fam da ita a Arewacin Najeriya na iya kaiwa shekara 30 masu zuwa kafin a ga bayanta.…
Fitaccen jarumi kuma mai shirya fina finan Hausa TY Shaban, ya sanar da ranar litinin 2/1/2023 a matsayin ranar fara haska sabon film dinsa mai dogon Zango maisuna Lulu Da…
Kungiyar As’habul Kahfu Warraqeen reshen jihar Bauchi ta sha alwashin daukaka kara dangane da hukuncin kisa da wata kotun shari’a ta yanke wa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a kwanakin baya.…
A kokarinta na tabbatar da ingantaccen tsarin ciyar daliban makarantun firamare, hukumar kyautata ci gaban al’umma (CPC) ta kammala shirye-shiryen ci gaba da samar da abinci mai gina jiki ga…
A kokarinsa na ganin an shawo kan matsalar wutar lantarki a jihar Kano, ga kamfanonin samar da ruwa da fitulun titi da dai sauransu, tashar samar da wutar lantarki ta…
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da wasu daliban hudu a lokacin da su ke kan hanyar su ta komawa gida domin yin bukukuwan kirsimeti a…