Majalisar Wakilai Ta Magantu Kan Kayyade Kudaden Da Za A Dinga Cirewa A Mako
Wasu daga cikin ‘yan majalisar wakilai a Najeriya sun kuduri aniyyar tilastawa babban bankin kasa CBN na dakatar da aniyar sa da ya sanya na kayyade adadin kudaden da za…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu daga cikin ‘yan majalisar wakilai a Najeriya sun kuduri aniyyar tilastawa babban bankin kasa CBN na dakatar da aniyar sa da ya sanya na kayyade adadin kudaden da za…
Jami’an rundunar sojin Najeriya sun hallaka ‘yan ta’adda takwas a yankin Chikun da birnin gwari da ke Jihar Kaduna. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida Samuel Aruwan ya bayyana hakan…
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El’Rufa’i ya bai wa Abdullahi Daniya sandan sarauta a matsayin sarkin Jere na 11. Bikin rantsuwar ya gudana ne a ranar Juma’a a filin wasa…
Jami’an rundunar ‘yan sanda a Jihar Filato sun samu nasarar kama wani dan bindiga wanda yake karbar kudaden fansa bayan ya sace mutane. Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Bartholomew Onyeka ne…
Dan takarar Jam’iyya mai mulki ta APC Asiwaju Bola Tinubu ya bayyana cewa, ba zai bawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kunya ba idan aka zabe shi a matsayin shugban kasa…
‘Yan ta’adda sun hallaka Usman Garba dagacin kauyen Mulu dake karamar hukumar Mashegu a jihar Neja, bayan sunyi garkuwa da shi. Kwamishinan tsaron cikin gida Emmanuel Umar ne ya bayyanawa…
Wasu miyagu da ake zargin ‘yan bindiga ɓe sun yi awon gaba da ɗaliban kwalejin fasa hudu yayin da suke kan hanyar zuwa gida don halartar bikin al’ada a jihar…
Rundunar tsaro ta Najeriya ta tabbatar da cewa ta fara bincike akan zargin hallaka fararen hula a yayin wani lugudan wuta da jirgin yakin jami’an tsaron soji ya kai wa…
Wasu mahara a Jihar Kaduna sun yi garkuwa da mutane 37 a yayin wasu hare-hare da su ka kai wasu kauyuka a Jihar. Sarkin Azara Mustapha Ibrahim ne ya bayyana…
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewa tana duba yiwuwar sanya haraji a harkokin sadarwar kasar wanda ta dakatar a baya. Jaridar Punch ta rawaito cewa a yau Juma’a ta sake…