Ana Zargin Wani Soja Da Kashe Direban Tanka A Titin Zariya Zuwa Kano
Direbobin tanka sun toshe babbar hanyar Zariya zuwa Kano a ranar Laraba, don nuna bacin ransu kan kisan daya daga cikinsu da suke zargin wani soja da yi. Lamarin ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Direbobin tanka sun toshe babbar hanyar Zariya zuwa Kano a ranar Laraba, don nuna bacin ransu kan kisan daya daga cikinsu da suke zargin wani soja da yi. Lamarin ya…
Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmoud Yakubu, ya ce hukumar ba ta tababa kan jadawalin babban zaben 2023 da ta tsara balle kuma ta dage shi. Yakubu ya…
Wasu ‘yan bindiga sun hallaka shugaban kungiyar Agaji ta Fityanul Islam a Kauyen Unguwar Mai Awo ta Jihar Kaduna tare da yin garkuwa da wasu matan Aure hudu. Shugaban matasa…
Ƴan arewa za su marawa na Kudu baya tarihi zai maimaita kansa – a cewar Ganduje. Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da cewa, jihar Kano za ta…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa ‘yan Najeriya 93,469,008 ne hukumar ta yiwa rijistar zaben shekarar 2023. Rahotannin sun bayyana cewa mafiya yawan wadanda su…
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce ya cika alkawuran da ya dauka na yaki da ’yan ta’addan boko Haram da farfado da tattalin arziki da kuma yaki da cin hanci…
Iyalan ‘yansanda 20 da suka rasa rayukansu a Jihar Anambra sun karbi diyyar Naira miliyan 43. Kwamishinan ‘yansandan Jihar Anambra, Mista Echeng Echeng ne, ya mika musu kudin a ranar…
Hukumar tsaro ta Civil Defence (NSCDC) ta tabbatar da harbe jami’anta bakwai da wasu ’yan bijilanti biyar har lahira da ’yan bindiga suka yi a wurin hakar ma’adanai na Kuringa…
Kotun Tarayya da ke zama a Maiduguri ta soke Mohammed Kumalia daga takarar Sanatan Borno ta Tsakiya a Jam’iyyar PDP a zaben 2023. Kotun ta umarci Hukumar Zabe ta Kasa…
Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya ce babu wata barazana ko wasu maganganun bayan fage da za a yi masa kan zargin azurta kansa ta haramtacciyar hanya a lokacin da yake…