Gwamnatin Kano Ta Yarjewa ‘Yan Siyasa Tarurruka A Filin Wasa Na Sani Abacha
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin sahalewa dukkanin yan takara na jam’iyyu daban daban kan su yi amfani da filin wasa na Sani Abacha don gudanar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin sahalewa dukkanin yan takara na jam’iyyu daban daban kan su yi amfani da filin wasa na Sani Abacha don gudanar…
Tsohon gwamnan jihar Adamawa Umar Jibrilla Bindow, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa Babbar Jam’iyyar Hamayya ta PDP. Tsohon gwamnan ya bayyanawa gwamnan jihar na yanzu Ahmadu Fintiri hakan,…
Kungiyar Kiristocin Najeriya(CAN) ta yi kira ga matasa a kan kada su yarda su siyar da kuri’unsu a babban zabe mai zuwa. Babban sakataren matasan CAN reshen Abuja, Joseph Daramola,…
Masu garkuwa da mutanen da suka dauke Bayin Allah a tashar jirgin kas ana Ekehen a garin Igueben da ke jihar Edo, sun nemi a biya kudin fansa. Rahoton da…
Mahara da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace tsohon dan Majalisar Dokokin Jihar Edo, Fessu Edughele. Rahotanni sun ce maharan sun yi awon gaba da Honorebul Ubiaja…
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga masu neman kujerun mulkin kasar nan da su tabbatar sunyi kalamai da al’umma za su gamsu da su…
Daya daga cikin masu magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Dino Melaye ya ce tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya je birnin Landan…
Dokar takaita cire tsabar kudi ta na’urar ATM da Babban bankin CBN ya gindaya, ta fara aiki a fadin Nijeriya a yau Litinin. Bayan korafe-korafe da kiraye-kiraye da mutane da…
Rahotanni sun bayyana cewa, mayakan Boko Haram sun kashe Mayakan ISWAP 35 bayan wani kazamin fada da ya barke tsakaninsu a yankin tafkin Chadi. Wata majiya ta shaida cewa rikicin…
Gwamnatin jihar Edo, ranar Lahadi, ta sanar da cewa an kama wani mutum daya da ake zargin yana da hannu a sace Fasinjojin Jirgin kasa a tashar Igueben ranar Asabar.…