Gwamnatin Kano Da Malaman Addini Sun Bukaci A Kara Wa’adin Daina Karbar Tsohon Kudi
Gwamnatin jihar Kano da malaman addini daga bangarorin Izala, Qadiriyyah da Tijjaniyyah, sun bukaci gwamnatin tarayya da ta tsawaita wa’adin da babban Bankin kasa CBN ya sanya na daina karbar…