Akwai Babban Kuskure A Sauya Fasalin Kudin Da CBN Ya Yi-Kwankwaso
Dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa sauyin fasalin kudin da bankin CBN yayi akwai babban kuskure a cikisa. Dan takarar ya bayyana…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa sauyin fasalin kudin da bankin CBN yayi akwai babban kuskure a cikisa. Dan takarar ya bayyana…
Gwamnan Jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle ya bayar da umarnin kama dukkan wanda yaki amsar naira 1000, 500, 200 na tsohon kudi. Gwamna Matawalle ya tabbatar da hakan ne a…
Babban Bankin Najeriya CBN ya musanta rahotannin da ake yadawa cewa gwamnan babban bankin Godwin Emefiele ya bayyana cewa rashin wadatuwar sabbin kudaden da aka sauyawa fasali nada alaka da…
Gwaman babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya sanar da abinda ya hana wadatuwar sabbin kudade a Najeriya. Emefiele ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a gurin taron majalisar Kolin…
Mikel Arteta ya bukaci Arsenal ta sa kwazo ta lashe Premier League na bana, mai makon zaman jiran hukuncin da za a yi wa Manchester City. Arsenal tana matakin farko…
Gwamnan Jihar Abia Ooezie Pieazu ya haramta gasa kifi da wasu dabbobi da kuma yin girki a cikin kasuwannin Jihar. Kwamishinan kasuwanci da saka hannun Jari na Jihar Cif John…
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa ya zama wajibi malaman jami’o’i na kasa da za su aikin turawan zabe su yi rantsuwa kan cewa ba…
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya jagoranci taron Majalisar Koli ta kasa domin tattauna manyan batutuwa da su ka addabi Najeriya. Taron wanda aka gudanar a fadar shugaban da ke Abuja…
Gwamnatin Jihar Kano ta kai gwamnatin tarayya kara kotun koli kan sauyin fasalin kudi. Karar wadda babban lauyan Jihar ya shigar ta hannun lauyansa Sunusi Musa ya bukaci kotun koli…
Bayan kammala taron majalisar Kolin Najeriya mahalatta taron sun nuna goyon bayan su ga gwamnatin tarayya akan sauyin fasalin kudin da babban bankin kasa na CBN ya yi. Majalisar ta…