Sojoji Sun Hallaka Masu Garkuwa Tare Da Ceto Mutane 14 A Kaduna
Wasu guggum sojoji sun farma masu garkuwa da mutune tare da hallaka wasu daga ciki da kuma kubutar da mutane 14 a jihar kaduna. Sojojin sun yi kai sumamen ne…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu guggum sojoji sun farma masu garkuwa da mutune tare da hallaka wasu daga ciki da kuma kubutar da mutane 14 a jihar kaduna. Sojojin sun yi kai sumamen ne…
Shugaban kasa Mahammmadu Buhari ya isa babban birnin kasar Qatar domin tattaunawa da shwagabanniin kasashe biyar. Mahammdu Buhari ya sauka a kasar ta Qatar wadda yanki ne na labarawa a…
Shugaban kasa Mahammadu Buhari ya bayyana cewa zai magance matsalar tsaron dake addabar kasa Najeriya kafin ya sauka daga kan karagar mulkin sa. ya bayyana haka a jiya Juma a…
Hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta haramta wa dukkan ma’aikatan da aka gano sun yi sakaci a zaben shugaban ƙasa da ‘yan majalisun tarayya daga shiga aikin zaben gwamnoni mai…
Rundunar ‘yan sandan birnin tarayya Abuja ta gurfanar da wani matashi dan kasuwa mai suna Khalisu Ahmad mai shekaru 20 bisa zarginsa da satar kayan sawa da kuma huluna na…
Wasu da ake zargin masu satar man fetur ne sun rasa rayukan su a yayin tashin gobara a lokacin da su ke kokarin satar man a bututun man gwamnati a…
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bayar umarnin sauke shugaban hukumar sufuri na Jihar KSTA Alhaji Bilyaminu Muhammad Rimi daga kan mukaminsa. Sakataren gwamnan Jihar Alhaji Mukhtar Lawan shine…
Jami’an rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina sun hallaka wasu ‘yan bindiga biyu tare da kwato makaman su a lokacin da su ka yi yunkurin kai hari Yasore da ke cikin…
Zababben shugaban kasar Najeriya Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa a shirye yake da ya amsa dukkan wata gayyata daga Alhaji Atiku Abubakar da zai yi masa a kotu.…
Kotun ƙoli a Najeriya ta tsawaita wa’adin karɓar tsaffin kuɗi zuwa watan Disamban shekarar 2023. Hukuncin na nuni da cewa za a ci gaba da karɓar naira 1,000, 500, da…