Gwamnatin Tarayya Ta Ce Jirgin Sama Mallakin Kasar Zai Fara Tashi Kafin 29 Ga Watan Mayu
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa jirgin sama Mallakin Kasar wato Nigeria Air zai fara tashi kafin ranar 29 ga watan Mayu shekarar da muke ciki. Ministan sufurin Jiragen sama…