Amuruka Ta Samar Da Rundunar Da Za Ta Yaki Ta’addanci A Nahiyar Afrika
A kokarin ganin an shawo kan matsalolin tsaro da suka hana zaman lafiya a wasu kasashen Yammacin Afirka, Amurka ta samar da rundunar da za ta yaki ta’addanci a nahiyar.…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
A kokarin ganin an shawo kan matsalolin tsaro da suka hana zaman lafiya a wasu kasashen Yammacin Afirka, Amurka ta samar da rundunar da za ta yaki ta’addanci a nahiyar.…
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a brinin tarayya Abuja ta bawa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC umarnin barin masu katunan zaben wucin -gadi da su kada…
Kotun koli ta tabbatar da sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin wanda ya lashe zaben Kano ta Tsakiya a madadin tsohon gwamnan Jihar Kano Sanata Ibrahim Shekarau. Kotun ta yanke…
Wasu ‘yan ta’adda sun hallaka wani yaro a lokacin da yake cikin gonar mahaifinsa a kauyen Ikefi da ke karamar hukumar Igalamela/Odulu ta Jihar Kogi. Rahotanni sun bayyana cewa batagarin…
Jami’ar gwamnatin tarayya da ke Legas bayyana cewa, ta daga ranar da za’a koma harkokin karatu zuwa 21 ga watan Maris din da muke ciki. Wani jawabi bisa sahalewar shugaban…
Mataimakin gwamna kuma Dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar APC Dr. Nasiru Yusuf Gawuna yayi alkawarin cewa, zai bawa kananan hukumomin jihar ‘yancin cin gashin kansu idan aka zabe…
Wasu da ake zargin Masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da mutane 50 bayan sun hallaka mutane biyar. Al’amarin ya faru da yammacin ranar Talata abgarin Agwa…
Rundunar sojin Najeriya sun ce sun fara gudanar da bincike a kan sojan da ake zargi yaa hallka aabokan aikinsa sannan daga bisani ya kashe kansa. Ana zargin wani soja…
Hukumar kashe gobara a jihar Kano ta tabbatar da konewar waasu shaguna guda 14 daa rumfuna biyar a wata gobara da aka yi a kasuwar Rimi. Mia magana da yawun…
An sake bude shagon sayar da kayayyaki na China a kasar Kenya mai suna China Square, bayan da ‘yan kasar ke nuna damuwa da yadda shagon mallakin ‘yan China ke…