Hukumar Kidaya A Najeriya Ta Dage Ranar Fara Bayar Da Horo Ga Ma’aikatan Ta
Hukumar ƙidaya a Najeriya NPC ta ɗage ranar fara bayar da horo ga ma’aikatanta a matakin ƙananan hukumomi da masu sanya idanu a kan aikin. Aa baya, hukumar ta sanya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar ƙidaya a Najeriya NPC ta ɗage ranar fara bayar da horo ga ma’aikatanta a matakin ƙananan hukumomi da masu sanya idanu a kan aikin. Aa baya, hukumar ta sanya…
Hukumar jin daɗin alhazai a jihar Kaaduna ta buƙaci ƙarin kujera 500 don bai wa ƴan jihar damar ziyarar aikin hajjin bana. Babban sakatare a hukumar Dakta Yusif Yaqubu ne…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta amince da aikin sanya na’urar tantance matafiya da kayansu a tashoshin jirgin ƙasa. Karamin ministan sufuri Adegoroye Ademola ne ya tabbatar da haka bayan zaman majalisar…
Hukukar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC reshen jihar Kano ta sha alwashin gudanar da sahihin zaɓe yayin da za a kammala zaɓe a wasu kananan hukumomin jihar. Kwamishinan…
Fadar Shugaban Kasa ta ce a fannin tsaro da habaka tattalin arziki, Shugaba Muhammadu Buhari zai bar Najeriya fiye da yadda ya same ta a 2015. Kakakin shugaban, Femi Adesina,…
Babban Hafsan Sojin Kasa na Najeriya, Laftanar-Janar Faruq Yahaya ya ce dakarunsa sun shirya tsaf don kawar da dukannin ‘yan ta’adda da makiya kasar nan daga doron kasa. Janar Yahaya…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tafi kasar Saudiyya a ziyara aiki daga ranar Talata 11 zuwa 19 ga watan Afrilu a ziyararsa ta karshe a matsayinsa na shugaban kasa, inda…
Gamayyar Kungiyoyin Arewa (CNG) sun yi watsi da sabon kiraye-kirayen a saki shugaban haramtacciyar kungiyar Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu. Kungiyar IPOB ce ke jagorantar fafutukar kafa kasar Biyafara mai cin…
Ƴan bindigan da suka sace mutum 85 a ƙauyen Wanzamai, cikin ƙaramar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara sun amince su karɓi N20,000 a matsayin kuɗin fansa kan kowane mutum ɗaya…
Gwamnatin jihar Yobe ta ware Naira miliyan 103 domin ciyar da marasa galihu da kuma kula da malamai masu wa’azi a lokacin azumin watan Ramadan na bana a jihar. Da…