‘Yan Najeriya Za Su So Tinubu Ya Dawo A Wa’adi Na Biyu Bayan Karewar Wa’adinsa Na Farko – Betta Edu
Shugaban matan jam’iyyar APC Betta Edu ta bayyana cewa shugaban kasa Mai jiran Asiwaju Bola Ahmad Tinubu zai yiwa ‘yan Najeriya aiki tukuru wanda hakan zai sanya ‘yan Kasa su…