Inaso Na Cika Alkawuran Da Nayiwa Yan Najeriya Kafin Barina Mulki-Buhari
Kwanaki shida su ka rage wa shugaba Buhari ya sauka daga kargar mulki yana so ya cika dukkanin alkawarin ya daukawa mutanen kasar. Kasa na Najeriya ta fado izuwa kasa…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Kwanaki shida su ka rage wa shugaba Buhari ya sauka daga kargar mulki yana so ya cika dukkanin alkawarin ya daukawa mutanen kasar. Kasa na Najeriya ta fado izuwa kasa…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika roko ga majalissar dattawan Najeriya don maidawa jihar Borno naira Biliyan 16. Cikin rokon shugaban Muhammadu Buhari da ya mikawa majalisar yana mai neman…
Ƙungiyar likitoci masu son a Najeriya sun koma bakin aiki bayan yajin aikin gargaɗi da su ka tsunduma na kwana biyar. Likitocin sun ƙuracewa asibitocin gwamnati sakamakon rashin cika alkawuran…
Ƙungiyar Fiulani makiyaya a Najeriya MACBAN ta ce ta rasa mambobinsu makiyaya fiye da 100 a ƙauyukan ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Filato. Shugaban ƙumngiyar a jihar Filato Nuru Abdullhi…
Kotun surron ƙorfi a kan zaɓen shugban Najeiya ta yi watsi da buƙatar jam’iyyar PDP na watsa yadda shari’ar ke gudana kai tsye a kafafen watsa labarai. Manyan ƴan takarar…
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da babbar matatar man fetur mallakin attajiri Alhaji Aliko Dangote. An ƙaddamar da babbar matatar a jihar Legas bayan shafe shekaru ana ginawa. Mammalakin…
Aƙalla mutane 18 ne su ka rasa rayukansu yayin da aka kai hari ƙauyen Iye a jihar Benue. An kai harin a ranar Lahadi da misalin ƙarfe 07:00pm na yamma…
Zababban gwamnan Jihar Kaduna Malam Uba Sani ya bayyana dalilian da ya sanya bai shirya murnar da ya samu ba bayan ya samu nasara a Zaben da aka gudanar na…
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Kasa zagon Kasa ta EFCC ta tabbatar da cewa akwai wasu ‘yan siyasa da ta ke zargi da aikata almundahana su na kokarin…
Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya bayyana cewa bayan karewar wa’adinsa zai yi kewar wasu mutane a zamanin Mulkin sa. Mai magana da yawun shugaba Buhari na Musamman Femi Adesina ne…