‘Yan Ta’adda Na Shirin Kai Hare-hare A Lokacin Bikin Babbar Sallah – DSS
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta bayyana cewa ta gano wasu shirye-shiryen wasu batagari na kai hare-hare a wasu guraren bauta da filayen wasanni da wasu guraren a lokacin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta bayyana cewa ta gano wasu shirye-shiryen wasu batagari na kai hare-hare a wasu guraren bauta da filayen wasanni da wasu guraren a lokacin…
Sabon shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano, Barista Muhuyi Magajin Rimin-Gado, ya yi alkawarin sake bude binciken da ake yi wa tsohon Gwamna…
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta rufe wani kamfanin ‘yan China bisa zargin wulakanta ma’aikanta ‘yan Najeriya. Kamfanin mai suna Shaanxi Construction Engineering Group Corporation ana zarginsa da cin zarafin…
Gwamnan Jihar Katsina Umaru Dikko Radda, ya kira wani taro na masu ruwa da tsaki kan harkokin tsaro domin tattauna hanyoyin da ya kamata a bi domin magance matsalar tsaro…
Rundunar sojin Nijeriya ta ce wasu sojojinta da ke yin sintiri a Jihar Borno sun yi hatsari. Wata sanarwa da rundunar ta fitar a yau Alhamis, ta ambato rundunar soji…

Ma’aikatar ilimi na jihar Kano ta amince da Juma’a, 23 ga watan Yuni, a matsayin ranar fara hutun bikin babban sallah ga dukkanin makarantun jeka ka dawo da na kwana…
Gwamnan Jihar Katsina Umaru Dikko Radda, ya kira wani taro na masu ruwa da tsaki kan harkokin tsaro domin tattauna hanyoyin da ya kamata a bi domin magance matsalar tsaro…
Ma’aikatar ilimi na jihar Kano ta amince da Juma’a, 23 ga watan Yuni, a matsayin ranar fara hutun bikin babban sallah ga dukkanin makarantun jeka ka dawo da na kwana…
A wani labarin kuma wasu mahara sun kone mutane 11 a jihar Filato. Lamarin ya faru a daren ranar Talata a karamar hukumar Mangu ta jihar. Wani da lamarin ya…