Falasɗinawa Ka Iya Cigaba Da Hallaka Sakamakon Rashin Abinci, Ruwan Sha Da Magunguna A Gaza
Kwamishinan hukumar kula da ƴan gudun Hijirar Falasɗin na majalisar dinkin duniya Philippe Lazzarini ya ce, mutane a Gaza suna ta mutuwa ƙwarai da gaske. Ya bayyana hakan ne a…