Sanata Natasha Akpoti Ta Karɓi Rantsuwar Kama Aiki A Yau
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio ya rantsar da sabuwar sanata mai wakiltar yankin Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan. Magatakardar majalisar, Mista Chinedu Akubueze ne ya gabatar da rantsuwar kama…