Tinubu Ya Kara Nada Mele Kyari A Matsayin Shugaban NNPCL
Shugaba Bola Tinubu ya sake nada Malam Mele Kyari a matsayin babban jami’in gudanarwa na kamfanin man fetur na kasa (NNPCL). Hakan na kunshe ne a wata sanarwa da mai…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaba Bola Tinubu ya sake nada Malam Mele Kyari a matsayin babban jami’in gudanarwa na kamfanin man fetur na kasa (NNPCL). Hakan na kunshe ne a wata sanarwa da mai…
Majalisar zartawa a Najeriya ta amince da kashe Naira tiriliyan 27.5 a matsayin kasafin kudin shekarar 2024, wanda shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai gabatar a zauren majalisa a gobe…
Ma’aikatan da ba a tantance ba abin ya shafa. Gwamnatin jihar Abia ta ce dukkanin ma’aikatan da ba a tantance ba ba za su samu albashin watan Nuwamba ba. Kwamishinan…
Kungiyar kare hakkokin tattalin arziki da bin diddigin ayyuka (SERAP) ta roki Bankin Duniya da ya dakatar da ba jihohin Najeriya rancen kudi. A cewar SERAP, ta na zargin jihohi…
Shugaban rukunin Dangote, Aliko Dangote ya tabbatar da cewa matatarsa mai ƙarfin tace litar ɗanyen man fetur 650,000 ta shirya tsaf domin fara tace man fetur na farko a cikin…
Majalisar dokokin Najeriya ta dauki mataki na tabbatar da cewa ta samar da wadatattun kudade don yaki da cutar kanjamau a Najeriya. Shugaban kwamitin yaki da kanjamau, tarin fuka da…
Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta tabbatar da kama wasu mata da ake zargi da hannu wajen yin zanga-zanga da aka haramta yi a jihar. Kwamishinan ƴan sandan jihar…
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA, ta yi holin miyagun kwayoyi na kimannin Naira Miliyan 210 da katan din taliyar yara guda 100, Da allura da sauran…
Ministan shari’a a Najeriya, Lateef Fagbemi (SAN) ya bukaci ‘yan Najeriya da su goyi bayan ayyukan gyara kasa da Shugaba Bola Ahmad Tinubu, ya keyi. Ya kuma bayyana bukatar ‘yan…
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi Jigawa, ya roki gwamnatin tarayya ta gaggauta kammala aikin noman ranin kwari da ke jiharsa. Gwamna Umar Namadi ya bukaci a karasa aiki domin a…